iqna

IQNA

yanke hukunci
Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Jihad Islami ya gargadi mahukuntan gwamnatin sahyoniyawan kan halin da lafiyar Palasdinawa ‘yar fursuna ‘Awadeh’ da ke yajin cin abinci na tsawon watanni biyar.
Lambar Labari: 3487671    Ranar Watsawa : 2022/08/11

Tehran (IQNA) Wata kotun Isra'ila a Nazarat ta yanke hukunci n daurin shekaru 5 a gidan yari da kuma tarar kudi a kan fursunoni 5 daga cikin fursunonin da suke gudu daga gidan kaso ta hanyar haka rami a karkashin kasa, wadanda Falastinawa ke kiransu da fursunonin  “Ramin ‘Yanci.”
Lambar Labari: 3487330    Ranar Watsawa : 2022/05/23

Tehran (IQNA) kotun kasar Afirka ta kudu ta yanke hukunci da ya bayar da dama ga mata musulmi jami’an tsaro a kasar da su saka lullubi a kansu.
Lambar Labari: 3485601    Ranar Watsawa : 2021/01/29